Littafin da Mervyn Hiskett ya buga da Ingilishi a shekarar 1975 a kan rubutattun wakokin addinin musulunci da harshen Hausa yana nuna babbar gudunmawar da shahararrun malaman da suka yi Jihadi karkashin tutar Shehu Usuman Danfodiyo suka bayar wajen bunkasa wakokin addini da harshen Hausa. Duk da yake bincikensa ya kunshi wakokin da suka gabata kafin shekara ta 1902, kuma bai hada da tarihin wakar addini da aka rubuta bayan wannan lokaci ba. Kamar yadda bincikemmu ya nuna, fitowar jama'ar tijjanawa ta 'yan Faidha a Nijeriya a karni na ashirin miladiya, abu ne wanda ya taimaka kwarai wajen bunkasa rubutun wakokin addinin musulunci, musamman a garin Kano. Don haka, bayanin tarihin rubutattun wakokin addini da harshen Husa ba zai cika ba, in ba tare da an tabo bayanin kasidun 'yan Faidha a cikinsa ba.

Hausa Writings by 20th century Nigerian Tijani Scholars: Notes on a Research in Progress

BRIGAGLIA A
2011-01-01

Abstract

Littafin da Mervyn Hiskett ya buga da Ingilishi a shekarar 1975 a kan rubutattun wakokin addinin musulunci da harshen Hausa yana nuna babbar gudunmawar da shahararrun malaman da suka yi Jihadi karkashin tutar Shehu Usuman Danfodiyo suka bayar wajen bunkasa wakokin addini da harshen Hausa. Duk da yake bincikensa ya kunshi wakokin da suka gabata kafin shekara ta 1902, kuma bai hada da tarihin wakar addini da aka rubuta bayan wannan lokaci ba. Kamar yadda bincikemmu ya nuna, fitowar jama'ar tijjanawa ta 'yan Faidha a Nijeriya a karni na ashirin miladiya, abu ne wanda ya taimaka kwarai wajen bunkasa rubutun wakokin addinin musulunci, musamman a garin Kano. Don haka, bayanin tarihin rubutattun wakokin addini da harshen Husa ba zai cika ba, in ba tare da an tabo bayanin kasidun 'yan Faidha a cikinsa ba.
File in questo prodotto:
File Dimensione Formato  
2011 BRIGAGLIA Hausa Writings by 20th Century Tijani Scholars.pdf

non disponibili

Dimensione 2.4 MB
Formato Adobe PDF
2.4 MB Adobe PDF   Visualizza/Apri   Richiedi una copia

I documenti in IRIS sono protetti da copyright e tutti i diritti sono riservati, salvo diversa indicazione.

Utilizza questo identificativo per citare o creare un link a questo documento: https://hdl.handle.net/11574/187568
Citazioni
  • ???jsp.display-item.citation.pmc??? ND
social impact